Cookies

Maryam Dandawaki's Kitchen (Ummu Sabeer) @cook_13859726
My first time trial #Ramadhanrecipescontenst
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko zaki zuba butter naki a cikin kwanu
- 2
Kiy had a da sugar naki kiy ta mixing har saiya bi
- 3
Sai ki zuba flour naki a ciki ki ta mixing zaki ga ya Dan fara had a jikinsa
- 4
Sai ki dauko kwabin kisa a kan abun murjinki Don yafi yi kita hadesa Yana bada dogon layi sai ki yayyankasa a ahaka
- 5
Sai ki samu pork dinki ki dnga design dashi
- 6
Sannan ki shafawa takadda ki butter a kanta sai ki dinga dorawa daya bayan daya. Ahaka har ki gama
- 7
Sai ki gasa a oven qasa kawai for 15 minutes
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8862850




sharhai