Wake da shinkafa
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko za a tsince wake a wanke shi sannan a zuba acikin tafasasshen ruwa a dafa azuba kanwa da suga kadan ya dahu ligif sai a sauke
- 2
Adaura wata tukunyar sai a saka ruwa Inya tafasa azuba wankakkiyar shinkafa sai a rufe inta kusa dahuwa a tace a dauraye sai a maida ita wutan a rege wuta ta dahu a hankali.
- 3
Aci da waken da mai da yaji.
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8966708




sharhai