Fish roll

Gaskiya fish roll yanada dadin cin matuka,kuma yana gamsar da iyalina sosai,iyalina sunason cin fish roll
Fish roll
Gaskiya fish roll yanada dadin cin matuka,kuma yana gamsar da iyalina sosai,iyalina sunason cin fish roll
Umarnin dafa abinci
- 1
Ga kayan hadinmu
- 2
Saiki zuba baking powder, gishiri,maggi
- 3
Saiki juya sosai ko ina y hade
- 4
Saiki zuba mai,ko butter ki juya
- 5
Saiki zuba ruwa ki kwaba
- 6
Saiki kwabashi sosai,ki rufe zuwa minti 10
- 7
Saiki rabashi gida 3
- 8
Saiki dauko murji ki murja yay fadi sosai,saiki sa wuka.ki yanka tsakiyarsa
- 9
Saiki kara yanka tsakiyar zaibaki gida 4
- 10
Saiki zuba hadin kifinki kamar yarda kika gani a pic
- 11
Saiki ringa nadashi kamar tabarma
- 12
Haka zakiyi har kije karshensa
- 13
Saiki sa hannunki ki daine karshen saboda karya bude
- 14
Saiki ajiyesu haka zakiyi harki gama
- 15
Gasu bayan nagama
- 16
Saiki Dora mai akan wuta kiyanka albasa
- 17
In mai ya soyo saiki dauko fish roll dinki ki soya,inbari daya tayi saiki juya daya bari
- 18
Alhamdulilah Done
Similar Recipes
More Recipes


























sharhai