Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 2 cupCake Flour
  2. 1 cupSugar
  3. 250 gButter
  4. Flavor vanilla 1tblspn
  5. 6Egg
  6. 1 tbspnBaking powder

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki samu bowl ki zuba butter da sugar ki sa muciya ko mixer ki buga su har sai yayi fari sai ki samu wani bowl din kiyi cracking eggs dinki ki dinga zuba kwan da kadan kadan kina bugawa sai ki ajiye.

  2. 2

    Sai ki dauko flour ki zuba baking powder ki juya sai ki dinga zuba wa da kadan kadan kina bugawa idan kika gama sai kisa flavor ki buga shikkinan batter dinki ya hadu

  3. 3

    Sai kisa cupcake paper kisa acikin baking pan ki kunna oven dinki ki kunna wutar kasa idan ya kusa sai ki kunna ta sama in ya gasu sai ki kashe.

  4. 4

    Yadda zaki gane ya gasu shine kiyi using toothpick idan ya fito ba komai ta yayi.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Fateemerh's cake nd more
rannar
KANO
I love cooking 🍽
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes