Kosai(akara)

Mrs Alkaleey @cook_15786121
Mafiyawan mutane idn sukayi buda baki ba tare da kosai ba basa jin dadi#1post1hope
Kosai(akara)
Mafiyawan mutane idn sukayi buda baki ba tare da kosai ba basa jin dadi#1post1hope
Steps
- 1
Ki surfa wake ki wanke ki zuba mishi ruwan zafi ki aje a gefe
- 2
Ki gyara attarugu tattasai ammn kar tattasai yyi yawa ki yanka albasa
- 3
Ki kankare danyer cittar ki gyara tafarnuwa ki tsiyaye ruwan zafin d kika zubama wake,ki zuba kayan miya danyer citta tafarnuwa ki markada yyi laushi.
- 4
Bayan kin markada ki zuba gishiri ajino moto(maggi fari)
- 5
Ki buga shi ki fasa kwai ki buga ssaei.
- 6
Daman kin aza man ki a wuta yyi zafi ki fara soya.idn yayi yadda kikeso ki kwashe.zaa iyaci da yaji koda kunu,enjoy.
Similar Recipes
More Recipes
-

ZMA
-

Cluelesskitty
-

Stir-Fry Combining Crunchy Snow Peas and Scored Gizzards
Bonnabelle Reintges
-

Gupta Mithlesh
-

Bethica Das
-

Courtney Mainhart
-

ShuriahK.
-

Rianne Van Setten
-

ShuriahK.
-

Brandy T.
-

CoolJewel
-

Brandy T.
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Leelumae
-

Abiha Naqvi Naqvi
-

Janahvi Kulkarni
-

Vero Akinyi
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

CoolJewel
-

khayrees Tasty bites
-

Deepika Pushkar Sinha _______#DDV😘
-

Hadisa Tabassum
-

Rahma kabir
-

Mamisyeldu Kitchen
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/8973368





Comments