Tuwon shinkafa d miyan taushe
Momyn Areefa @cook_16324277
Tuwon shinkafa d miyan taushe
Steps
- 1
Nadaura tukunyana a wuta bayan na wanke...nadauko shinkafan tuwona na gyara
- 2
Nazuba acikin tukunya bayan yatafasa...narufe nabarshi ya nuna sosai...
- 3
Na tabbata ya nuna natuka sosai narufe for som mnts.., nasauke na mulmulashi.
- 4
For miyan taushe. Natafasa naman kazana NASA kayan kamshi narufe nabarshi
- 5
Nayanka alayyahona kanana,,,nagyara kayan miyana na markada
- 6
Nadauko mangyada na nazuba a tukunya NASA kayanmiya na soya ba sosai ba...nadauko alayyohona nawanke nazuba aciki
- 7
Nadauko nama da ruwan naman nazuba....nadauko gyada na daka na zuba NASA Maggi da kayan kamshi...da spices..
Similar Recipes
More Recipes
-

Lee Samuel Tan
-

Dahi Chicken Kabab with a Yogurt Mint Coriander Dip
Kumkum Chatterjee
-

Swati Ganguly Chatterjee
-

Surhaan Tahir Wafai
-

Aloo Sandwich (Potato Sandwich)
Jibita Khanna
-

Shuri Yasuda-Hines
-

Uzma Syed
-

Soupy Veg Maggi Noodles 🍝 (Ingredients Se Bowl Tak)
Alka Bhandari
-

Darshana Patel
-

Brandy T.
-

CoolJewel
-

Brandy T.
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Leelumae
-

Farydah_as
-

Chikodi amadi -

Hira Naz
-

Mrs Ghalee Tk Cuisine
-

Nora Perry
-

Derek -

Zobia Sajjad
-

Vaishali
-

Hira Naz
https://cookpad.wasmer.app/us/recipes/8975722







Comments