Umarnin dafa abinci
- 1
Afere dankalin sannan a yanka a tsetsaye sai a wanke a soya acikin mai mai zafi inya soyu sai a kwashe a saka a kwano a barbada magi da yaji a gauraya
- 2
A zuba ruwa a tukunyar shayi sai asaka citta na'ana'a da kanunfari a rufe ya dahu sai saka ganyen shayi a tace da rariyar shayi a matsa lemon tsami
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8984924




sharhai