Yellow spaghetti with coslow
Nabila's Kitchen @cook_17176655
Yanada dadi sosai musamman ga abokan me gida
Yellow spaghetti with coslow
Yanada dadi sosai musamman ga abokan me gida
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki samu ruwanki kidaurashi ya tafasa kizuba taliyarki kisa yaluwar kalarki kisa gishiri kibarta tadahu saiki tace.ta kidauraye da ruwa
- 2
Kisamu kabejinki kiyankashi kiyanka kokonba koren tattasai kihadasu waje.guda kiyanka kwai kisaka bama da madara da Dan suga ki cudasu waje guda
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/8989914



sharhai