Umarnin dafa abinci
- 1
A tsince wake a wanke a markada sai a tashe sai a dafa ruwan da aka tace idan ya tafasa sai a xuba ruwan tsamin xa'aga ya duddunkule sai a tace a barshi ya tsane.
- 2
Sai a yanka a jika Ajino moto da gishiri asaka a waran aciki sai a Daura mai a fasa kwai ayanka albasa sai asa a waran acikin kwan bayan an fito dashi daga ruwan maggin sai a soya idan yayi xafi.
- 3
A jajjaga attaruhu da albasa axuba mai a kasko sai axuba acikin man adan soya sai a fasa kwai a kada axuba maggie da dan gishiri a yanka albasa asa curry sai a xuba aciki Attaruhun idan yayi sai a juya sai a sauke.
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/9013315




sharhai