Parpesun naman zabuwa

Mrs Maimuna Liman
Mrs Maimuna Liman @cook_13862343
Suleja

Wato parpesu dai shima wani nau'i ne na abinci wanda mutum ko baya marmarin cin abinci zai iya cin parpesun musamman da romo,kuma gaskia naman zabuwa yana da zaki da gardi sosai 😋😋😋 aci a shanye romon #iftarrecipecontest

Parpesun naman zabuwa

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Wato parpesu dai shima wani nau'i ne na abinci wanda mutum ko baya marmarin cin abinci zai iya cin parpesun musamman da romo,kuma gaskia naman zabuwa yana da zaki da gardi sosai 😋😋😋 aci a shanye romon #iftarrecipecontest

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko a yanka naman a wanke shi tas.

  2. 2

    Ga abubuwan bukata sai ruwa.

  3. 3

    A daka tafarnuwa,citta,attarugu kadan da sauran kayan kamshi sai a zuba a kan naman tareda sinadarin dandano,a gauraya sosai sai a saka a freezer ya samu kamar awa daya saboda kayan kamshin tareda dandanon su kama jikin naman.

  4. 4

    Bayan awa daya sai a fitar dashi daga freezer za'a ga ya kame jikinshi kamar haka.

  5. 5

    Sai a saka yankakken albasa da ruwa daidai da attarugu da sauran kayan kamshi da dandano sai a gauraya a rufe shi ya nuna.

  6. 6

    A sha parpesu lafiya da lemo me sanyi 😋😋😋

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Mrs Maimuna Liman
Mrs Maimuna Liman @cook_13862343
rannar
Suleja

sharhai

Similar Recipes