Mango wit whipped cream
Ayshert maiturare @cook_16704631
Wnn hadin yana da dadi kusamman Yanzu da ake yayin mangoro shiyasa nake sarrafashi kalakala
Mango wit whipped cream
Wnn hadin yana da dadi kusamman Yanzu da ake yayin mangoro shiyasa nake sarrafashi kalakala
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko na cire bawon mangoro iron yellow dinnan me zaki sena cire iya tsokar mangoron NASA a blender sannan na saka madara da sugar da whipped cream d ruwa kadan na markada
- 2
Gurin markadawar se yyi sosai kamar minti sha biyar ana markadawa SBD whipped cream
- 3
Idan ya markadu seka juye a mazubi asaka a fridge
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/9015031



sharhai