Gashin fulawa mai kayan lambu

Ummeeh Zakeeyyah's Delicacies @cook_15630641
Ban taba gwada wanna hadin ba kawai yazo mun arai nayi shi kuma yayi dadi
Gashin fulawa mai kayan lambu
Ban taba gwada wanna hadin ba kawai yazo mun arai nayi shi kuma yayi dadi
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki hada dry ingrediant dinki gaba daya a bowl ki fasa kwai kisa yeast aruwan dumi ki jika, ki dauko ki, sa akan hadin fulawan naki ki gauraya har sai yayi ruwa ruwan kaman na kwabin pancake ki rufe ki barshi ya tashi zuwa minti goma
- 2
Ki dauko pan dinki kishafa masa butter ki sa hadin naki akai kunna oven kisa alow heat ki gasa in ya fara gasuwa ki bude ki ciro kisa oat ki dauko hadin yankan cabeji da karas da green beans ki sa akai ki barbada maggi da gishiri ki maida ki sake gasawa
- 3
Ga bayan shi idan ya gasu, kina iya ci da tea.
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/9048910






sharhai