Hadin dankalin hausa mai kwai

Ummeeh Zakeeyyah's Delicacies
Ummeeh Zakeeyyah's Delicacies @cook_15630641
Gombe State

Naji dadin wanna hadi ba kadan ba ina kokarin har kullum in sarrafa dankali tako wane hanya domin jin dadin iyalina.

Hadin dankalin hausa mai kwai

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Naji dadin wanna hadi ba kadan ba ina kokarin har kullum in sarrafa dankali tako wane hanya domin jin dadin iyalina.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Dankalin hausa
  2. Kwai
  3. Tumatir
  4. Albasa
  5. Tattase
  6. Maggi
  7. Salt
  8. Olive oil

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki fere dankalin hausan ki yanka cube ki wanke ki ajiye agefe, ki yanka albasa da tattase da tumatirinki, ki ajiye agefe,

  2. 2

    Ki dauki pan dinki, mai kyau ki daura awuta, kisa zaitun ko mangyada ni da zaitun nayi amfani, ki dauki kayan miyar da kika yanka kisa akai, ki fasa kwai, ki dauko dankalinki ki juye akai, kisa maggi da gishiri da kayan kamshin ki

  3. 3

    Ki rufe ki barshi ya turara, sai ki bude ki gauraya shi, ki sake tufewa zuwa 15mins ki sauke, ki tabbata baki bashi wuta sosai ba don yayi nunana mai kyau.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ummeeh Zakeeyyah's Delicacies
rannar
Gombe State

sharhai

Similar Recipes