Dambun couscous

Delu's Kitchen
Delu's Kitchen @delu2721
Sokoto State

#1post1hope
Dambun couscous yanada dadi sosai idan ba anfada maka ba zakace dambun shinkafa ne

Dambun couscous

Masu dafa abinci 4 suna shirin yin wannan

#1post1hope
Dambun couscous yanada dadi sosai idan ba anfada maka ba zakace dambun shinkafa ne

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Couscous
  2. Zogale
  3. Tarugu
  4. Tattasai
  5. Kayan dandano
  6. Albasa
  7. Danyan citta
  8. Mangida
  9. Kayan kamshi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki samu roba,ki zuba couscous kisaka mangida kadan da ruwan dumi kadan,sai kibarsa mintuna goma yadan jika

  2. 2

    Bayan mintuna goma sai ki wanke zogale dinki,ki zuba acikin couscous,jajjagaggen tarugu da tattasai,albasa,kayan dandano da kamshi da danyar cotta,sai ki kara mangida yadda kikeso sai ki ya motse komai ya game

  3. 3

    Daman ki aza tukunuyarki ta turara abinci kin zuba ruwa a kasa,sai ki kawo hadin couscous dinki ki zuba kisamu Leda ko buhu sai ki rufe saman,ki bashi mintuna 15 ya dahu

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Delu's Kitchen
rannar
Sokoto State
My name is Aisha Delu Aliyu known as Delu's Kitchen ,I love cooking ,cooking is my fav....
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes