Umarnin dafa abinci
- 1
Ki dora ruwa idan ya tafasa ki saka taliyar aciki ki saka Mae kadan ki juya sae ki rufe idan ta dahu sae ki tace ta a collender
- 2
Ki wanke attaruhunki da albasa ki jajjaga su sae ki saka a tukunya ki zuba mae ki soyasu idan ya soyu sae ki saka sinadarin dandano ki rage wutarki idan yayi minti biyar sae ki sauke
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/9129393



sharhai