Fruit salad

Maryamaminu665
Maryamaminu665 @cook_13832419
Kano

Yanada dadi kuma yana lafiya ina matukar son sa

Fruit salad

Yanada dadi kuma yana lafiya ina matukar son sa

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Kankana
  2. Abarba
  3. Ayaba
  4. Gwanda
  5. Lemun pata
  6. Juice din mangoro

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki wanke su duka sai ki bare

  2. 2

    Sannan ki yanka kanana sai ki matse ruwan lemun bata ki saka acki sannan ki kawo Juice din mangoro kisa aciki.

  3. 3

    Sai ki juya sai kisa kankara aciki asha dadi lafiya.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maryamaminu665
Maryamaminu665 @cook_13832419
rannar
Kano
cooking is my dream,I really like cooking since I was a child. also cooking is my passion
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes