Onion sauce
Sa'adatu Usman Muhammad @cook_16066905
Onion sauce
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/9129443
Ki wanke albasar ki ki yayyanka ta ki wanke attaruhunki ki jajjaga Shi ki zuba Mae a wuta idan yayi zafi ki zuba attaruhunki ki soya sae ki zuba Sinadarin dandano ki zuba albasa idan ya soyu sae ki sauke
An kwafa!
More Recipes

sharhai