Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki fasa kwai kisa a bowl Mai Kyau ki yanka sauran ingredients din da na ambata ki wanke tas ki juye akan kwai din, kisa gishiri Maggi da yaji kadan,
- 2
Ki buga sosai, ki dauko pan din cake ki shapa Mai daidai wa daida sai kisa hadin kwai din rabi rabi Kar yayi yawa don ai kunburo in ya cika, sai ki kunna oven kisa ki gasa su,
- 3
In ya gasu zakiji kamshi na tashi, ko Kuma ki caka tsinke tsire don ki Gane nunan shi.
- 4
Try it Yar uwa zakiji dadin shi
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/9259826






sharhai