Beignet 2

Afrah's kitchen
Afrah's kitchen @Afrah123
Kano

#2206 wannan girki ana cikinsa da tea ko lemo.

Beignet 2

Masu dafa abinci 3 suna shirin yin wannan

#2206 wannan girki ana cikinsa da tea ko lemo.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

1 yawan abinchi
  1. Flour Kofi daya
  2. Yeast cokali daya babba
  3. Sukari cokali daya babba
  4. Bota cokali daya babba
  5. Madara cokali biyu babba
  6. Mai na suya
  7. Kwai guda daya in kinaso
  8. Ruwan dumi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki tankade flour ki zuba a roba sannan ki zuba yeast,sukari,madara,bota da kwai ki juyasu sosae.

  2. 2

    Sannan ki zuba ruwan dumi ki kwabashi da laushi kamar na bread sae ki rufeshi a wuri me dumi ya tashi.

  3. 3

    Sae ki murzashi amma da dan tudunsa kar yayi falai falai sannan ki yankashi shape din da kikeso sae ki soya a mai.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Afrah's kitchen
rannar
Kano
cooking is my fav
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes