Gin orange twist

Masu dafa abinci 5 suna shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Ginger (juice) Kwantan kofi
  2. Lemon tsami (juice) kofi daya
  3. Orange (juice) rabin kofi
  4. Sugar syrup rabin kofi
  5. Cucumber
  6. Kankara

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Na hada duka juice din a cikin jug na saka sugar syrup na juya sosai na saka slice cucumber da kankara akayi serving.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Jantullu'sbakery
Jantullu'sbakery @jantulluhadiza84
rannar
Sokoto
I love cooking,i love been creative and I love sharing my recipies 💓❣️💃
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes