Jollof din macaroni
firdausy hassan @cook_14135168
Wannan macaroni tayimin matukar dadi sosai,nida family dina munji dadinta sosai muka hadata da dafaffen kwai. #sokotostate
Jollof din macaroni
Wannan macaroni tayimin matukar dadi sosai,nida family dina munji dadinta sosai muka hadata da dafaffen kwai. #sokotostate
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki fara jajjaga tarugu da tattasai tareda tafarnuwa
- 2
Saiki zuba mai kisoya nama sannan saiki zuba jajjagenki ki soya
- 3
Ki zuba ruwa iya yanda kike bukata,saikisa maggi,Farin maggi da curry kibarsu su tafasa
- 4
Bayan sun tafasa saiki zuba macaroni din aciki tareda albasa yayita dahuwa haryayi iya laushin da kikeso
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/9303286

sharhai