Cookies

Rushaf_tasty_bites
Rushaf_tasty_bites @snacks_plugkn
Kano State

Dadinshi baa magana nagodae @meenat#2206

Tura

Kayan aiki

  1. Fulawa Kofi biyu
  2. Madara Kofi daya
  3. Yeast kadan
  4. Flavour tea spoon daya
  5. Sikari Rabin kofi
  6. Kwai daya
  7. Cocoa powder
  8. Food colour ba dole ba
  9. 150 gButter

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki zuba butter dinki da sikarinki saikisa mixer kiyi mixing har sugar din ya narke,saiki zuba kwanki,flavour&yeast kicigaba da mixing

  2. 2

    Saiki dakko flour,madara kizuba har saiya hade jikinsa yanda in kka dakkoshi a hannunki bazai makale ba

  3. 3

    Saiki raba gida uku

  4. 4

    Dayan kwabin kisa masa coacoa powder,dayan kuma kisa masa food colour ni nayi amfani da rose pink, kijuya yahade jikinsa sosae

  5. 5

    Saikiyi shape din da kkeso

  6. 6
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Rushaf_tasty_bites
Rushaf_tasty_bites @snacks_plugkn
rannar
Kano State
Its not a big deal for me to write a whole note for my luv with cooking......I love cooking food more than expectation.
Kara karantawa

sharhai (2)

Jahun's Delicacies
Jahun's Delicacies @4321ss
Dan Allah amfanin me yeast zaiyi a cookies din?

Similar Recipes