Umarnin dafa abinci
- 1
Ki zuba fulawa a bowl ki fasa kwai akai ki kwaba
- 2
Kisa cikin leda
- 3
Ki rufe zuwa minti talatin ki dauko abin murji ki barbada fulawa ki fara murji
- 4
Inyayi fadi ki dauko abin yankawa ki yanka kinasa hannunki tsakiya kina matsewa
- 5
Ki barbadeta da fulawa ki kisa a faranti inkuma lokacin zaki dafa kai tsaye sai tukunya aci dadi lafiya
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/9357652













sharhai