Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Kisamu tsamiya kidafata da citta

  2. 2

    In tadafu kibarta ta huce sai ki tace ki kara ruwa kadan sai kisa sugar da fulebo ki juya sosai,sai kisa fringe ko kisamu kankara kisa yyi sanyi sai sha,,

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Maman Khaleed
Maman Khaleed @cook_16677711
rannar
Kano State

sharhai

Similar Recipes