Indomie da soyayyan dankalin turawa
Umarnin dafa abinci
- 1
Zaki daura ruwa a tukunya da dai yanda zai dafamiki indomie dinki, kisa Mangyada kadan, inya tafasa saikisa indomie din da seasoning dinta kibarta ta dahu kamar minti uku zuwa biyar 3-5. Saiki sauke
- 2
Zaki fere dankali kiyayyankashi kiwanke kisa gishiri, saiki daura mangyada a wuta inyayi zafi saiki soya dankalin.
- 3
Nahada indomie din da dankali da kwai da yaji😋😋
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/9389748






sharhai