Tsiren kaza

Farida Ahmed @cook_15068555
Kasa wata Abu ce da kowa yake so saboda haka ga Tsiren kaza da nasan kowa zaiso #2206
Tsiren kaza
Kasa wata Abu ce da kowa yake so saboda haka ga Tsiren kaza da nasan kowa zaiso #2206
Umarnin dafa abinci
- 1
Da farko za a yanka nama daidai nisa ki zai a hada sinadaran dandano da gishiri da spices din Banda mai sai a chakuda a barshi a cikin firinji ya samu kaman minti talatin
- 2
Sai a fiddo shi a saka a tsinken taire a jera da albasa da koren tattasai sai a shinfida akan foil asaka akan tire na gashi na oven
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/9402546



sharhai