CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Danwake
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Danwake ainihin hoton girkin

Danwake

Mrs Ahmadyapeco
Mrs Ahmadyapeco @cook_13989265
BAUCHI STATE AZARE

#Danwakecontest

#Danwakecontest

Kara karantawa

Danwake

Mrs Ahmadyapeco
Mrs Ahmadyapeco @cook_13989265
BAUCHI STATE AZARE

#Danwakecontest

#Danwakecontest

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

3 yawan abinchi
  • Fulawa kofi uku
  • Kuka 1/4 kofi
  • Ruwan kanwa
  • 1Kwai danye
  • Maggi
  • Kwai dafaffe
  • Yaji
  • Albasa
  • Mangyada
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Abubuwan bukata.

    Danwakematakin girki1 hoto
  2. 2

    Zaki saka kukar acikin fulawa,kisa Maggi saiki gauraya, kifasa kwai kisa ruwan kanwarki saiki kwaba sosai(kina iya Kara ruwa dankar kanwar tayi yawa)

    Danwakematakin girki2 hoto
  3. 3

    Saiki daura ruwa atukunya inya tafasa saiki jefa danwakenki da hannu Koda chokali kibarshi yadahu kamar 10-15 minute saiki sauke kisanja masa ruwa.

    Danwakematakin girki3 hoto
  4. 4

    Zaki yanka albasarki, da kwai kisa yaji da soyayyan mangyada Akan danwakenki.

    Danwakematakin girki4 hoto
    Danwakematakin girki4 hoto
    Danwakematakin girki4 hoto
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Mrs Ahmadyapeco
Mrs Ahmadyapeco @cook_13989265
rannar June 22, 2019 09:42
BAUCHI STATE AZARE

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Keywords

Dan Wake

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Burodin Alkama me Kwakwa
  2. Kwakumeti me icing sugar kala 2
  3. Vanilla cup cake
  4. Kosai me Allayyahu
  5. Donut me kwakwa
  1. Wainar filawa (Ta tanda)
  2. Banana muffins
  3. Couscous da miyar nikakken nama
  4. Indomie da kifin gwangwani
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/9404982
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close