Banana muffins

fatima sufi
fatima sufi @cook_16683541

Dadi ne dashi sosai zaa iya cin sa da shayi da safe

Banana muffins

Masu dafa abinci 100+ sun ziyarci wannan girkin

Dadi ne dashi sosai zaa iya cin sa da shayi da safe

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 3Banana
  2. 2Flour
  3. 3Kwai
  4. 1Yoghurt kofi
  5. 1 tspBaking Powder
  6. 3/4 tspBaking soda
  7. 1 1/2Sugar kofi
  8. 1Butter kofi

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A samu bowl a zuba butter da sugar a juya a dagargaza ayaba a zuba a ciki

  2. 2

    A fasa kwai a zuba a ciki, a zuba yoghurt a juya ya hadu sosai

  3. 3

    A hada flour da b/powder da b/soda waje daya, a zuba a cikin hadin mu da butter, a juya ya hadu sosai

  4. 4

    A dauki abun gashin cake a shafa masa butter a ciki a juye kwabin asa a oven ya gasu, in an sauke ya wuce sai a yantanka

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
fatima sufi
fatima sufi @cook_16683541
rannar

sharhai

Similar Recipes