Umarnin dafa abinci
- 1
Ki hada margarine da sugar ki buga sai ki juye flour da kwai ki hada ki kwaba ki rufe ki ajiye a fridge.
- 2
Ki bare dabino ki cire kwallon ki wanke ki dan dafa shi a tukunya da ruwa kadan ki saka cokali ki dama shi ya hade jikinsa yayi danqo.
- 3
Sai ki dauko oven tray ki shafeshi da mai ki murza hadin flour nan ki shimfida da tudu zaki murza.
- 4
Sai ki zuba hadin dabino akai ki sake shimfida hadin flour akai sai ki gasa,idan yayi sai ki yayyanka into cubes.
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/9425261




sharhai