Alawan madara/tuwon madara
Best of d best
Umarnin dafa abinci
- 1
A dora tukunya a wuta,a zuba ruwa da sugar inya tafasa ya dan fara danko kadan sai a zuba flavour a kashe wutan a zuba madara a tuka da muciya,in bai hadeba
- 2
Sai a saka ruwan zafi kadan a tuka kamar kwabin cincin,sai ki samu Leda ki shafa mata mai ko bota
- 3
Ku juye ki dauko wata Leda ki rufe sai ki Mirza da rolling pin amma kada yayi flat sosai sai ki yanka ki barshi ya huce sai ki juye a mazubi
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/9514091




sharhai (2)