Masar semovita

habiba aliyu
habiba aliyu @cook_16757382
Sokoto State

Masar semo tanada dadi sosai GA Kuma saukin Yi😋😋#sokotostate

Masar semovita

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Masar semo tanada dadi sosai GA Kuma saukin Yi😋😋#sokotostate

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Semovita
  2. Yiest
  3. Gishiri
  4. Sugar
  5. Baking powder
  6. Mai
  7. Albasa
  8. Mai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko Zaki samu roba mai marfi saiki xuba garin semo aciki kinsamu ruwa masu dumi saiki xuba yiest saiki aje a gefe.

  2. 2

    Daga nan saiki xuba gishiri da sugar Acikin garin saiki xuba ruwa yiest din Ki motsa Kada kwabin yayi ruwa saiki Rufe in Akwai Rana Kina iya azawa Wurin saboda yayi saurin tashi.

  3. 3

    Bayan ya tashi saiki yanka Albasa kisa baking powder kadan kisa ruwa kadan kimotsa shikenan saiki Dora tanda a wuta kizuba mai Kina Ottawa.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
habiba aliyu
habiba aliyu @cook_16757382
rannar
Sokoto State

sharhai

Similar Recipes