Dafadukar shinkafa da wake
Keywords
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/9536441
Kiyi blending kayan miyanki saiki soyasu,sannna kisa ruwa kiwanke nama kisa su maggi da gishiri,curry da kuma wake sutafada gaba daya
Bayan suntafasa saiki wanke shinkafa kizuba kimotsa,kinayi kina dubawa hartayi,idan ta kusayi saiki rage wuta kada ta gone
An kwafa!
More Recipes

sharhai