Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa
  2. Tumatur,tarugu,tattasai
  3. Albasa
  4. Maggi
  5. Nama
  6. Gishiri
  7. Mai
  8. Kayan yaji
  9. Kanwa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki aza ruwan zaki acikin tukunya kisa gishiri,saiki wanke shinkafa kizuba aciki saiki rufe tunya ta dahu,kinayi kina kara tura idan sun kare har ta dahu

  2. 2

    Miya zaki nika su tumatur da tarugu da tattasai,da albasa,bayan annika saiki aza mai acikin wata tukunya saiki soya kayan miyanki,saiki saka ruwa kiwanke namanki ki zuba,kisa kayan kamshi da dandano,Idan ta tafasa saiki saka kanwa kibarta tayita dahuwa hartayi

  3. 3

    Saiki zuba da shinkafa kici

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Bilkis
Bilkis @cook_17425644
rannar

sharhai

Similar Recipes