Umarnin dafa abinci
- 1
Ki zuba ruwa a tukunya ki saka kwan ki,sai ki Dora tukunyar kan wuta,idan kwai ya dahu sai ki tsame shi ki saka shi a cikin ruwan sanyi,ki bashi kamar minti 5 sai ki bare kwan
- 2
Sai ki sake saka shi a cikin Kofi ki saka ruwan sanyi da kalar da kikeso,ki barshi tsawon 10-15mins sai ki fitar,zakiga kwan ki ya koma zuwa kalar da kika sa a ciki.
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/9604512






sharhai