Dahuwar Taliyar hausa

Phardeeler
Phardeeler @cook_14660821
Kaduna

Ina matukar son taliyar Hausa, musamma dahuwar dadawa,yadanyi yaji

Dahuwar Taliyar hausa

Masu dafa abinci 2 suna shirin yin wannan

Ina matukar son taliyar Hausa, musamma dahuwar dadawa,yadanyi yaji

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Taliyar Hausa
  2. Man ja
  3. Dadawa
  4. Tarugu
  5. Tatasai
  6. Albasa
  7. Kifi
  8. Sinadarin dandano
  9. Gishiri

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko zaki nika Kayan miyanki,ki aje gefe

  2. 2

    Sai ki zuba mai daidai gwargwado, inyayi zafi sai ki juya Kayan miyan ki.ki soya shi, ki zuba su maggi da gishirin ki

  3. 3

    In ya soyu, sai ki tsaida ruwa, ki zuba dakaken dadawanki,ki barshi ya dahu, ya fasa

  4. 4

    Sai ki zuba taliyar hausarki,in ta fara dahuwa sai kinyanka albasa a kan wankaken kifinki,ki zuba,ki bata lokaci ta dahu.sai ki sauke

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Phardeeler
Phardeeler @cook_14660821
rannar
Kaduna
A microbiologist and a teacher. I love trying new recipes
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes