Umarnin dafa abinci
- 1
Ki sa yeast da sugar cikin ruwan dumi na minti 10
- 2
Ki hada flour sugar kwakwa madara da kwai
- 3
Ki hada ruwan yeast ki kwaba ki aje wuri me dumi na minti 20 har ya tashi.
- 4
Ki soya cikin mai me zafi kin samu kwalaman ci da marece.
Cooksnaps
Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!
Similar Recipes
-
Panke
Yau kam kyuiyar step photos nikeji ga kwadayin yamma wannan panken baya buqatar wani kayan sanyi ci ki sha ruwa ne... Jamila Ibrahim Tunau -
-
Panke
Ni ina son panke amma yanxu panke ya denayin maroon sede ki ganshi orange haka ko saboda rogon da ake sama flour ne yanzu gaskiya panke maroon din nan yafi dadi koda wannan ma yayi dadi 🤔 Jamila Ibrahim Tunau -
-
-
-
-
-
-
Cake din kwakwa
Nasamu wannan recipe hannun halima TS nayi amfani da standard masa wadda naga Ayshert adamawa ta gwada Abun ban shawara ga dadi. Jamila Ibrahim Tunau -
-
Burodi me kwakwa
Burodin yayi dadi sosai, kasancewar shine gwajin farko sai gashi yayi kyau yayi laushi ga kamshi. Musamman ma aka ci shi da lemon kwakwa. #bakebread Khady Dharuna -
-
Kunun madara da kwakwa
wannan kunu badai dadiba Dan kuwa yara cewa sukayi ice cream nayimusu . hadiza said lawan -
Dublan/diblan me kwakwa
Diblan Yana daya daga cikin kayayyakin da ake hadawa domin kaiwa amarya gara, wasu Kuma suna yin shi nie domin saukar Baki. Wasu Kuma kawai domin abin tabawa Kamar yanda Nima shine dalilina na yinsa. Dadinsa ya fita daban da sauran.😍😋😋 Khady Dharuna -
-
-
Sinasir me madarar kwakwa
#teamsokoto Sinasir abincin Hausawa ne musamman arewaci, Yana da Fadi sosai ya na da saukin yi Kumar za a iya ci a Karin kumallo, da Rana ko da dare. Sannan za a iya ci da miya, suga, Zuma ko kuli-kuli. Iyalina suna son CIN sinasir 🥰 Maryam's Cuisine -
-
-
Gullisuwa
#ALAWA yara nason kayan tande tande mussaman a islamiyyah sai ka basu dan canji saboda siyan kayan zaki.kina iya yimusu a gida idan zasu makaranta sai ki basu saboda baki san tsaftar wanda suke siya ba a makaranta. mhhadejia -
-
-
-
-
-
Nadedden bredi mai kwakwa
Wannan bredin yanada dadi sosai. Kawata tazo wurina ina tunanin mezan mata kawai sai tace namata bredi mai kwakwa. Shine natashi namata kuma taci shi sosai harda cewa baza tabarmin ragowarba zatadauka takaiwa mijinta da yaranta. Kuma hakan akayi. Don gaskiya nima yamin dadi sosai tareda yarana duka. #BAKEBREAD TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) -
-
-
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/9606409
sharhai