Soyayyiyar taliya
Girkin nan yayi dadi sosai.
Megida ma ya yaba kuma yayi santi. Har da tambayar ko kala aka sa ma taliyar
Soyayyiyar taliya
Girkin nan yayi dadi sosai.
Megida ma ya yaba kuma yayi santi. Har da tambayar ko kala aka sa ma taliyar
Steps
- 1
Da farko zaki zuba mai a non-stick pan,in yayi zafi sai ki zuba taliyar(ki rabata biyu). Ki soyata sai ki kwashe ki tsane.
- 2
Ki tafasa naman tare da kayan dandano da na gamshi. Ki aje a gefe. Ki sa mai a pan din ki sa tafarnuwa ki soya. Ki zuba albasa akai itama ki bari ta soyu.
- 3
Sai ki zuba naman ki jujjuya shi ki soya.
- 4
Ki zuba jajjagen tarugun ki soya. Sai ki raba gida biyu. Ki aje Rabin a gefe.
- 5
Zuba niqaqqen tumatiri,soya shi. Zuba pie da albasa. Soya su
- 6
Zuba tafasasshen ruwa da kayan dandano. Juya ki rufe na mintina biyar
- 7
Zuba karas da koren waken da koran tattasai da kika yanka a tsattsaye
- 8
Zuba soyayyar taliya. Jujjuya ki rufe.
- 9
Bayan ta kusan tsotsewa,ki zuba albasa da sauran naman da kika aje a gefe ki jujjuya
- 10
Gata soyayyar taliyar mu bayan an gama
Similar Recipes
More Recipes
-

High Protein Cottage Cheese Breakfast Boats 🧀🍳
OnlyProven Recipes
-

Ruby Red Refreshment 💎🍷(Anar Ki Shikanji)
Alka Bhandari
-

Kulsoom Bukhari
-

Oats Rava Idli (Oats Semolina Idli Steamed in Microwave Oven)
Swati Ganguly Chatterjee
-

Ruchi Agarwal
-

pinal Patel
-

Kushi Katsu (Fried Pork Skewers)
Aunty Eiko's international cuisine experience
-

Chef Bryce
-

xosdr
-

🌈NinjaMommaKitchen🌈
-

Simple Cucumber 🥒 chips for diet
kittiechan♡
-

Chocolate poke cake with white chocolate frosting
Chipo Cynthia
-

Sallie
-

Ummu Sumayyah -

Ummu Sumayyah -

Vijeta @myfancyflair
-

Poonam Raheja
-

Rakhi Mehta -

Rashika Arora
-

Piyush










































Comments (2)