Umarnin dafa abinci
- 1
Ki wanke tarugu da tattasai saiki yankasu,sannan saikisa cikin blender tareda tafarnuwa saikiyi blending dinsu
- 2
Sannan saiki zuba mai acikin tukunya,ki zuba sutarugu Ki soyasu
- 3
Saikizuba ruwa iya daidai yanda zai isa, kisa Maggi, gishiri da curry, saiki bari yatafasa
- 4
Bayan ya tafasa saiki zuba macaroni Ki motsa, kibarshi yadahu kamar minti Gina shabiyar sannan saikizuba taliyar daga baya saikimotsa
- 5
Ki rufe, hartadahu iya yanda kikeso, Ki zuba aci
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/9702572



sharhai