Shinkafa dafaduka

Hamzee's Kitchen
Hamzee's Kitchen @cook_17117332

Naji dadin shinkafa nan iyalaina ma sun yaba mata.

Shinkafa dafaduka

Naji dadin shinkafa nan iyalaina ma sun yaba mata.

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

40mintuna
4 yawan abinchi
  1. 2Shinkafa kofi
  2. Albasa
  3. Attarugu
  4. Mai
  5. Gishiri
  6. Sinadarin dandano
  7. Tomato
  8. Curry powder

Umarnin dafa abinci

40mintuna
  1. 1

    Dafarko zaki gyara kayan miyarki ki wanke ki markada.

  2. 2

    Saiki xuba tukunya kisa mai ki soya na tsawon mintuna 15

  3. 3

    Saiki xuba ruwa wanda kikasan zai dafa maki shinkafarki idan ruwan ya yatafasa ki wanke shinkafa ki zuba

  4. 4

    Saikisa sinadarin dandano, da gishiri, ki rufe yaita dahuwa idan ta kusa dahuwa ki yanka albasa ki xuba kisa curry da spices idan ta dahu ki sauke aci da salad.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hamzee's Kitchen
Hamzee's Kitchen @cook_17117332
rannar

sharhai

Similar Recipes