Shinkafa da miya

habiba aliyu
habiba aliyu @cook_16757382
Sokoto State

Shinkafa da miya Akwai dadi sosai #sokoto

Shinkafa da miya

Shinkafa da miya Akwai dadi sosai #sokoto

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Shinkafa
  2. Tumatur
  3. Tattasai Albasa Tarugu
  4. Nama
  5. Mai
  6. Maggi da mai
  7. Gishiri

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Da farko Zaki dauko nama Ki wanke kisa Maggie da curry da gishiri da Albasa Ki Dora a wuta Ki barshi yayita dahuwa Sai yayi saiki sauke

  2. 2

    Kiyi blending kayan miya Ki Dora tukunya kisaka mai kizuba kayan miya kisoya su bayan ya soyu saikizuba nama da curry da gishiri Maggie inyayi saiki sauke

  3. 3

    Ki Dora tukunya kisaka ruwa idan ruwan sun dauko tafasa Saikiwanke shinkafa saiki Rufe bayan sun tafasa Saikiwanke kimaida a wuta bayan ta tsane saiki sauke

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
habiba aliyu
habiba aliyu @cook_16757382
rannar
Sokoto State

sharhai

Similar Recipes