Umarnin dafa abinci
- 1
A tuka tuwo kamar yadda aka saba yinsa
- 2
A zuba mai a tukunya a zuba kayan miya d karafish da daddawa a soyasu
- 3
A zuba nawa da ruwan nama su dahu tre da kayan miyar nan
- 4
Idan sun dahu a zuba kubewa ta dahu kamar minti biyar
- 5
A zuba aci za a iya saka kakide ko man shanu da yajin daddawa
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/9704410




sharhai