Tuwo miyar danyar kubewa

Amnaf kitchen
Amnaf kitchen @cook_16676344
kano

Iyalina sunfi son tuwo fiye da kowanne abinci

Tuwo miyar danyar kubewa

Iyalina sunfi son tuwo fiye da kowanne abinci

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Garin tuwo
  2. Nikakkun attruhu da albasa
  3. Dkakkiyar daddawa
  4. Karafish
  5. Kubewa danye
  6. Me dandano
  7. Man ja
  8. Nama

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A tuka tuwo kamar yadda aka saba yinsa

  2. 2

    A zuba mai a tukunya a zuba kayan miya d karafish da daddawa a soyasu

  3. 3

    A zuba nawa da ruwan nama su dahu tre da kayan miyar nan

  4. 4

    Idan sun dahu a zuba kubewa ta dahu kamar minti biyar

  5. 5

    A zuba aci za a iya saka kakide ko man shanu da yajin daddawa

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Amnaf kitchen
Amnaf kitchen @cook_16676344
rannar
kano

sharhai

Similar Recipes