Naman kaza me yaji da dankli da plantain

Amnaf kitchen @cook_16676344
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/9714844

Da farko ki soya kaza bayan kin tafasata sai ki soya kayan miya da kayan qamshi ki zubata kazar kenan a ciki bayan sun soyu sai kisa albasa ki rufe ta danyi laushi
Ki gyra dankali ki soya shi kamar yadda kika gani a hoton
Ki yanka plantain itama ki soya ta
An kwafa!
More Recipes

sharhai