Hadin zogale

Ayshas Treats
Ayshas Treats @ayshas_Treats1
Kano

😍

Hadin zogale

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

😍

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Ganyen zogale
  2. Kuli kuli
  3. Koren tattasai
  4. Tattasai
  5. Dandano
  6. Suga
  7. Albasa

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zaki cire duk tsinkin dake jikin daffafen zogalen tas

  2. 2

    Sai ki yanka koren tattasai,albasa, tattasai,idan kinaso zaki iya saka tumatur

  3. 3

    Sai zuba zogalen a mazubi mai kyau, sannan ki dauko dakaken kuli kulin ki zuba sannan ki barbada dandano kadan,sai ki zuba albasa,koren tattasai da tattasai sai ki barbada suga kadan, sannan ki juya gaba daya sai ki ci.

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Ayshas Treats
Ayshas Treats @ayshas_Treats1
rannar
Kano
I love cooking and it's my hobby
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes