Cookies

TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA) @cook_15480513
Port Harcourt

Wannan biskit din yanada dadi sosai gakuma laushi. Kana sawa abaki yake narkewa. Zaki iya cinta da shayi ko lemu mai sanyi amma nidai da lemu nake cinta

Cookies

Wannan biskit din yanada dadi sosai gakuma laushi. Kana sawa abaki yake narkewa. Zaki iya cinta da shayi ko lemu mai sanyi amma nidai da lemu nake cinta

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 4 cupfulawa
  2. Madara rabin kofi
  3. Kwai guda biyu
  4. Flebo chokali daya
  5. Butter leda daya
  6. Sugar kofi daya
  7. Kalo wanda kikeso

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Zakisamo mazubi mai kyau da tsapta kisa butter da sugar kibuga sosai har tayi laushi sai kifasa kwai kizuba akai da madara da flebo kisake bugawa sosai sai kizuba fulawa kikwabashi dakyau. Bayan kin kwaba sai kirabashi kashi uku. Kizuba kalo a kashi biyun amma karaoke kisaka adayan. Bayan kinsaka kalo sai kimulmula kowane ki ajiye agefe. Sai kidauko wanda bakisa kalo dinba kishimfida leda akai ki murzata tayi fadi sosai sai kidaga ledan kisake daura dayan akan wanda kika murzan kisake shinfida.

  2. 2

    Ledan akai shima kimurzata haka zakiyiwa duka ukun. Bayan kinmurza sai kidau wuka kiyanyankata kidau chokali mai yatsu kicacchakata sai kishimfida pepa acikin baking tire dinki sai kijejjerasu bayan kinjera sai kigasa

  3. 3
Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
TEEGANA'S KITCHEN (FATIMABABAGANA)
rannar
Port Harcourt
Gskiya arayuwata inason girki sosai shiyasa kullum ina kicin wurin tsara abinci kalakala
Kara karantawa

Similar Recipes