Umarnin dafa abinci
- 1
Ki dafa zobo tare da cinnamon da citta da staranise, kuma ki yanka lemon tsamin guda daya ki zuba su dahu tare
- 2
A gefe kuma ki yanka cocumber abarba da citta danya ki niqasu ki tace sosai
- 3
Idan zobon ya dahu ki tace sosai ki hade shi waje daya da wannan cocumber da aka tace me abarba
- 4
Ki zuba sugar yadda kike so kisa a fridge yayi sany
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/9752589




sharhai