Kosan rogo

Hauwa Rilwan
Hauwa Rilwan @hauwaskitchen
Sokoto

Ina son wannan kosan tun ina yarinya muna kiranshi kunnen bahillace🤣

Kosan rogo

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan

Ina son wannan kosan tun ina yarinya muna kiranshi kunnen bahillace🤣

Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. 1kofi garin rogo
  2. 1tarugu
  3. 1/2albasa
  4. Dandano
  5. Mai
  6. Yaji

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Ki tankade garin rogo a cikin roba ki zuba dandano da jajjagen tarugu da albasa ki jujjuya ki kawo ruwa ki zuba ki kwaba shi da dan tauri

  2. 2

    Ki kama debo hadin naki kina mulmulashi kamar kwallo se kisa hannunki ki baje shi yayi fadi kamar yadda yake a hoto. Kiyi tayi har ki gama

  3. 3

    Ki dora mai a wuta ki barshi yayi zafi se ki saka cikin mai kina soyawa(deep frying) har yayi golden brown se ki kwashe ki barbada yaji

  4. 4

    Uhm😋😋😋da dadi

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
Hauwa Rilwan
Hauwa Rilwan @hauwaskitchen
rannar
Sokoto
I love cooking though I'm not perfect but trying to be
Kara karantawa

sharhai

Similar Recipes