Meat pie

Mai dafa abinci 1 yana shirin yin wannan
Gyara girkin
See report
Tura
Tura

Kayan aiki

  1. Flour
  2. Butter
  3. Baking powder
  4. Gishiri
  5. Magi
  6. Nama
  7. Albasa
  8. Dankalin turawa
  9. Kwai

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    Dafarko zaki samu bowl kizuba flour baking powder da da gishiri kadan da butter kiyi mixing idan yayi saiki kizuba ruwa kadan ki cakuda kiyita murzawa harsai kwabin ya hade yayi laushi

  2. 2

    Ki dauko namanki da kk wanke ki yankashi kanana ki fere dankalinki kiyankashi a cubes kizuba a tukunya kizuba magi da kayan kamshi da albasa ki tafasa harsai ya tsotse ruwan jikinsa.

  3. 3

    Kiyi free heating oven dinki kidauko dough dinki ki barbada flour a chopping board kimurza kwabin ki dauko round cutter kifitar da shape ki dauko namanki kizuba akai

  4. 4

    Ki kada kwanki kishafa a akai sa'annan ki shafawa baking tray dinki butter ki jera akai kisaka a oven kiyi baking ko kisoya

Gyara girkin
See report
Tura

Cooksnaps

Shin kunyi wannan girkin? Raba hoton naku girkin!

Grey hand-drawn cartoon of a camera and a frying pan with stars rising from the pan
Cook Today
deejah wali
deejah wali @cook_16959529
rannar
Sokoto State

sharhai

Similar Recipes