CookpadCookpad
Bako
Register or Log In
Save and create recipes, send cooksnaps and more
  • Search
  • Challenges
  • FAQ
  • Send Feedback
  • Region
  • Your Collection
Your Collection
To start creating your recipe library, please register or login.
Funkaso da miyar alaiyahu
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)
CookpadCookpad
Funkaso da miyar alaiyahu ainihin hoton girkin

Funkaso da miyar alaiyahu

Amnaf kitchen
Amnaf kitchen @cook_16676344
kano

Muna jim dadinsa nida iyalina

Muna jim dadinsa nida iyalina

Kara karantawa

Funkaso da miyar alaiyahu

Amnaf kitchen
Amnaf kitchen @cook_16676344
kano

Muna jim dadinsa nida iyalina

Muna jim dadinsa nida iyalina

Kara karantawa
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)
Tura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

Kayan aiki

  1. Fulawa kofi biyu
  2. Garin alkama kofi biyu
  3. Yeast cokali daya
  4. Gishiri kadan
  5. Garin masora
  6. Albasa
  7. Miyar alaiyahu
  8. Kayan miya nikakke
  9. Nama
  10. Ganyen alaiyahu
  11. Kayan qamshi
  12. Me dandano
Cookpad Bude a cikin Cookpad App
An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.

Umarnin dafa abinci

  1. 1

    A kwaba fulawa garin alkama da yeast a rufe ya tashi

  2. 2

    Bayan ya tashi sai kisa albasa da garin masoro ki hadasu sosai sai ki diba ki soya a mai kamar yadda kika gani a hoton

  3. 3

    Miyar kuma a soya mai da kayan miya da albasa a suba me dandano da kayan qamshi na nama da ruwan nama

  4. 4

    Idan ta dahu kaurinta yayi sai a zuba ganye a rufe kada ya jima a wuta dan zai dafe

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
Gyara girkin
See report
Add to folders
Kara CooksnapKara Cooksnap
TuraTura
  • An kwafa!
  • Email
  • Facebook
  • Nashi da shi
  • Twitter
BugaBuga
  • BugaBuga
  • Kara CooksnapKara Cooksnap
  • kai karar girki
  • See report
  • Goga (share)

Cooksnaps

An ajiye
Adana girki don samun shi daga baya.
  • Kara Cooksnap
  • Add to folders
  • Buga
  • Tura
    • An kwafa!
    • Email
    • Facebook
    • Nashi da shi
    • Twitter
  • kai karar girki
  • See report
  • Gyara girkin
  • Goga (share)

An kwafa!

Amnaf kitchen
Amnaf kitchen @cook_16676344
rannar July 16, 2019 11:32
kano

sharhai

Bako
kara bayani
0/0

Similar Recipes

More Recipes

  1. Amala (Plantain Dough)
  2. Smoothie din Strawberry da Agwaluma
  3. Parpesun kazar hausa
  4. Toasted awara
  5. 🍚🍙Masa🍚🍙
  1. Cincin mai madara
  2. Signature jollof rice
  3. Meat pie
  4. Kosan rogo
  5. Soyayyar Kaza me miya
  1. Zobo me hadin citta da cocumber
  2. Salad din kayan marmari na musamman
  3. Lemon mango da cocumber
  4. Cincin me sauqi
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/9752731
Cookpad Bude a cikin Cookpad App

Game da

Manufar mu a Cookpad ita ce Ayi dahuwa a kullun cikin farin ciki!. Domin mun yi imanin cewa dafa abinci shine mabuɗin samun farin ciki da rayuwa mafi koshin lafiya ga mutane, al'ummomi da kuma duniya. Muna ba da ikon dafa abinci a duk faɗin duniya don Taimakon juna ta hanyar raba girke-girke da shawarwarin dafa abinci.

Al'ummar Cookpad

🇺🇸 United States 🇬🇧 United Kingdom 🇪🇸 España 🇦🇷 Argentina 🇺🇾 Uruguay 🇲🇽 México 🇨🇱 Chile 🇻🇳 Việt Nam 🇹🇭 ไทย 🇮🇩 Indonesia 🇫🇷 France 🇸🇦 السعودية 🇹🇼 臺灣 🇮🇹 Italia 🇮🇷 ایران 🇮🇳 India 🇭🇺 Magyarország 🇳🇬 Nigeria 🇬🇷 Ελλάδα 🇲🇾 Malaysia 🇵🇹 Portugal 🇺🇦 Україна 🇯🇵 日本 Dubi duka

Karin bayani

Sana'o'i Qorafi Sharudan sabis Community Guidelines takardar kebantawa Tambayoyin da aka fi tambaya

Sauke app dinmu

Open Cookpad App on Google Play Open Cookpad App on App Store
Copyright © Cookpad Inc. shikenan tanadar.
close