Umarnin dafa abinci
- 1
Dafarko zaki sa ruwanki a tukunya,ko butan dafa shayi(kettle)
- 2
Bayan kinsa ruwanki iya adadin da kikeso
- 3
Saiki dauko kayan kamshinki ki da Lipton ki sasu bayan kin gama saiki kunna gas, stove ko dikdai abunda kike amfani dashi wajan girki
- 4
Zaki barshi ya dahu sosai ya tafasa da kyau xaki iyasa sikarki a lokacin ko kuma kibarshi sai kinxo sha
- 5
Idan ya gama dahuwa saiki sauki idan kinxo Sha xakisa rariya saiki tashe saboda su kayan kamshinki da kikasa..za'a iya Shan shi da brodi,cake,abinci ko biscuits asha lafiya!
Similar Recipes
More Recipes
https://cookpad.wasmer.app/ng-ha/recipes/9776368




sharhai